Wallahi Yan Bidi'a Kun Shiga Uku Mutuwan Malaman Sunnah Bazatasa Sunnah Ta Fadi ba Sheikh Kabiru...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 апр 2025
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии •

  • @RabilouSani-g7x
    @RabilouSani-g7x 6 дней назад +1

    آمين

  • @jfhjdgj2661
    @jfhjdgj2661 9 дней назад +2

    اللهم اغفر له وارحمه واسكنه الفردوس الأعلى من الجنة يارب العالمين

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 9 дней назад +2

    امين يا رب العالمين 🤲😢

  • @fadlyaqsa7285
    @fadlyaqsa7285 8 дней назад

    Allah ya shirya ameen allah bless🎉🎉🎉

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 9 дней назад +2

    Allah ya shirye mu Ameen

  • @muhammadmustapha7208
    @muhammadmustapha7208 9 дней назад +1

    Na am Malan allah Yasakada alhery Bara kallah

  • @rawidanladi6943
    @rawidanladi6943 9 дней назад +1

    Allah yai masa rahama

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 8 дней назад

    Kabiru Ƙwaya kenan.

  • @AbdurraufAbdullahi-v8f
    @AbdurraufAbdullahi-v8f 9 дней назад

    Allah ya jikanmalam

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv 9 дней назад +1

    Allahu akbar, kaji zancen gaskiya daga bakin marasa gaskiyar

    • @MURTALAABDULKARIM-u6v
      @MURTALAABDULKARIM-u6v 7 дней назад

      Shedanfa kenanfa!!! kaji tsoron Allah,murinka amfani da kalmomi da zaikawo hadinkai tsakaninmu.Allah ka hada kanmu kan sunnah manzo SAW

  • @abdulabdullahi474
    @abdulabdullahi474 9 дней назад

    Wanda ya mutu baya wa mai rai barazana domin tasa ta kare

  • @HamzaIsmail-vk7jq
    @HamzaIsmail-vk7jq 8 дней назад

    Jagoran Ci-da-addini da Ci-da-ceto.

    • @Adamou-kq7mj
      @Adamou-kq7mj 8 дней назад

      Dodonku ba😂😂😂😂

    • @HamzaIsmail-vk7jq
      @HamzaIsmail-vk7jq 8 дней назад

      @Adamou-kq7mj haba, wannan matsiyacin, maƙaryaci, ɗan maula, mara kunyan.
      Ƴan uwan sa ma ƴan Izala suna yin Allah wadai da shi.

    • @MahamadouYacouba-vj9zr
      @MahamadouYacouba-vj9zr 6 дней назад

      Baday baya koyawa moutane chirka ba

    • @HamzaIsmail-vk7jq
      @HamzaIsmail-vk7jq 6 дней назад

      @MahamadouYacouba-vj9zr sai KHAWARIJANCI ya ke koyarwa, da ƙin Annabi (Saw)

  • @ShuaibuYakubu-v7c
    @ShuaibuYakubu-v7c 7 дней назад

    Dr idris mushe la ananne

  • @umarmohammed1057
    @umarmohammed1057 7 дней назад

    DAN BELLO YANA NAN ZUWA KANKA KB GOMBE????

    • @MahamadouYacouba-vj9zr
      @MahamadouYacouba-vj9zr 6 дней назад

      Dan bello zay chiga hannou Allah zayi bayani kayma zaka Bada cheda gaban Allah Randa ba koudi sayday aykin ka za a diba aba Wanda ka zaloumta tchenen ka iya kanka

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 9 дней назад

    Awajen Dr Jaki Kai Dan Rarakane😅

    • @IssiakouAhmadou
      @IssiakouAhmadou 9 дней назад +1

      Amma dey ba muchriki bane kaman Ku da shehanan ku en 419😂

    • @Ibrahimaat
      @Ibrahimaat 9 дней назад

      @IssiakouAhmadou Kusa malaminku yakawo Hujjar cewa shi ba Dan 419 bane

    • @IssiakouAhmadou
      @IssiakouAhmadou 9 дней назад +2

      Burema inyass ya je kurkuku a kan buga jabun kudi😂chine hujja ta​ kay kuma ina jiran naka hujja.banda zagi 😂@@Ibrahimaat